Shirin Rayuwata ya yi nazari ne kan yadda mata na zamani ke bar da kama saboda tsabagin kwalliya domin janyo hankalin maza. A mafi tarin lokuta kwalliyar na sauya kamannin mace har wasu su gaza gane ...
Shirin 'Rayuwata' na yau ya yi dubi ne da yadda mata ke gudanar da bukukuwan sallah, musamman ma a wannan babbar Sallah, wadda a cikinta ake yanka dabbobi. Shirin ya duba irin shirin da mata ke yi don ...
A lokacin da mahaifiyata ta shaida min cewa za mu je hutu Ghana daga London, ban yi wani shakku ba, lokacin ina É—an shekara 16 a duniya. A tunanina za mu je gajeren hutu ne mu dawo, saboda haka ba ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results